Jaruma Layla na cikin shirin Labarina ta amarce

Jarumar shirin Labarina mai dogon Zango Maryam Musa Waziri wacce aka fi dani da Layla a cikin shirin ta amarce.

Majiyar mu ta Manhaja Blueprint ta ruwiato cewa a jiya Juma’a, 26 ga Nuwamba, 2021, ne aka ɗaura auren fitacciyar da angonta tsohon ƙwararren ɗan wasan ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta ‘Super Eagles’, Alhaji Tijjani Babangida.