FADAKARWA: Yadda ake rigakafin saran Maciji

Waɗannan sune abubuwan da za a yi a duk lokacin da tsautsayi ya gifta maciji ya sari wani a inda akwai tazara kafin a kai ga inda za a samu magani.

(1) A rufe kan wanda maciji ya sara, don kaucewa zafin rana.

(2) A bai wa wanda maciji ya sare shi ruwan sanyi ya sha, bayan kowanne minti 3.

(3) Idan babu ruwan sanyi a kusa a samu ganyen gwanda ko namijin goro a ba shi ya tauna kafin a kai shi asibiti.

Allah Ya tsare mu daga sharrin saran maciji da kowacce irin dabba mai cutarwa.