Dalilin da ya sa aka raɗawa wannan masallaci sunan Yesu

An taba samun matsala ne tsakanin musulmai da kristoci a akan fili wanda har rikicin ya kai su zuwa kotu kuma aka ɗauki shekaru ana shari’a ɗaya. Sai daga bisani musulmai suka yi nasara a shari’ar.

Bayan nasara da musulmai ka yi, sai suka yanke shawarar sanyawa masallacin su sunan “Yesu Almasihu ɗan Maryam”.

Dabarar haka shine su tabbatarwa da kristoci cewa matsalar fili ba zai rabasu ba sun zama ɗaya.

Hoto: BBC Pidgin