Kar wanda ya sake taba Hausawa, IPOB ta ja kunnen ƴaƴanta
Ƙungiyar masu fafutukar kafa ƙasar Biafra, IPOB, ta gargaɗi ƴan ta'adda a yankin Kudu maso Gabas da su...
Yan bindiga su kai hari a wasu ƙauyukan Zuru
Daga Abdulrahman Ramadan Dabai
Wasu ƴan bindiga da ba a san ko su waye ba sun kai farmaki...
Ƴan daba sun kashe wani malamin jami’a a Jos
Daga Habu Ɗan Sarki
Wasu yara matasa ɗauke da makamai sun kashe wani malamin Jami'ar Tarayya da ke Gashua...
Sojojin sun tarwatsa dazuzzukan Kaduna da Neja, sun kashe ‘yan ta’adda 34- Hedikwatar tsaro
Hedikwatar tsaron Najeriya ta ce sojojin "Operation Thunder Strike" sun hallaka aƙalla 'yan ta'adda 34 tare da kwato bindigogi ƙirar hannu guda...
Ƴan bindiga sun kai hari sansanin jojojin Kaduna, sun kashe sojoji 11
Akalla sojoji 11 ne aka kashe a wani sabon hari da wasu ‘yan bindiga suka kai a wani sansanin soji da ke...
Za mu ɗauko sojojin haya su yaƙi ƴan ta’adda idan ba a yi abin...
Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufa'i, ya yi barazanar kawo sojojin haya daga ƙasashen waje domin yaƙar ƴan ta’addan da ke ta'addanci...
Yanzu-Yanzu: Ƴan bindiga sun sake tare hanyar Abuja zuwa Kaduna
Rahotanni da ke fitowa daga Kaduna sun ce ƴan bindiga sun koma kan babbar hanyar Abuja zuwa Kaduna...
Yadda ƴan bidiga suka ƙaddamar da sabbin hare-hare a Katsina
Rahotanni masu karo da juna sun bayyana cewa wasu da ake kyautata zaton ‘yan bindiga ne sun kai...
Ganduje ya faɗa wa gwamnatin tarayya hanyoyin magance matsalar tsaro
Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, ya buƙaci gwamnatin tarayya da ta magance talauci, rashin aikin yi, gurbacewar...
Mun kashe sama da ƴan ta’adda 200 a kwanaki uku- Gwamnatin Jihar Neja
Gwamnatin jihar Neja ta ce a wasu aiyyukan haɗin gwiwa na jami'an tsaro a jihar kwanaki uku da...