Thursday, October 28, 2021

Saboda na nemi a tsige Kakakin Majalisa ne aka dakatar da ni- Ɗan Majalisar...

Ɗan majalisar dokokin jihar Zamfara mai wakiltar mazabar Anka, Yusuf Muhammad Anka ya bayyana cewa matakin dakatar da...

Ya kamata a ƙara wa Sanatoci albashi a rage kuma yawansu~ Rochas Okorocha

Tsohon gwamnan Imo, Rochas Okorocha ya ce kusan Naira miliyan 13 ake biyan kowanne Sanata a matsayin albashi...

APC za ta tsaida Jonathan takaran shugaban ƙasa 2023 idan yana so

Uwar Jam'iyyar APC ta ƙasa ta bayyana cewa muddin tsohon shugaban ƙasa Goodluck Jonathan ya dawo Jam'iyyar za...

Matasa a Kano sun fara ƙaddamar da takarar su ta neman shugabanci a APC

A yayin da zaben shuwagabannin jam'iyyar APC a matakin jihohi ke ƙara ƙaratowa, masu neman tsayawa takara sun...

Babu abin da ya dameni da rikicin shugabancin PDP- Kwankwaso

Tsohon gwamnan jihar Kano Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya nuna takaicinsa kan yadda rikicin shugabanci ke ƙara kamari...

Ba zan mutunta tsarin karba-karba ba a jihar Neja a 2023- Gwamna Sani Bello

Gwamnan jihar Neja Abubakar Sani Bello ya ce, jam'iyyar APC ce za ta yanke hukuncin inda wanda zai...

‘Ka daina ɗaukar kanka kamar Kano mallakinka ce’, Cewar Mu’azu Magaji ga Kwankwaso

Tsohon Kwamishinan Aiyyuka na jihar Kano a gwamnatin Ganduje, Engr. Mu'azu Magaji ya maida wa tsohon Gwamnan jihar Kano Sanata Rabi'u Musa...

“Mu ne silar damuwar da ƙasar nan ke ciki” Rochas Okorocha

Tsohon Gwamnan Jihar Imo, Rochas Okorocha ya ce ƴan siyasar Najeriya suna taka gagarumar rawa game da rashin...

Dalilin da ya sa aka tsige Kakakin Majalisar Dokokin jihar Kebbi

A jiya Talata ne dai aka tsige Kakakin Majalisar Dokokin Jihar Kebbi Rt. Hon. Sama'ila Abdulmumini Kamba, da...

Wani shugaban matasan APC na fata Buhari ya mutu Osinbajo ya karba

A cikin wani naɗaɗɗen sauti, an jiyo shugaban matasan Jam'iyyar APC reshen jihar Adamawa Honarabul Suleiman Adamu yana yiwa shugaban kasa Muhammadu...