Saturday, August 13, 2022

Manyan mawaƙan Arewa da Ƴan Kannywood ba masoyan Arewa ba ne

Daga Ismat Suleja A tunani na manyan mawaƙan Kannywood da Jarumai irin su Ali...

Dalilin da ya sa Atiku ya fi cancanta da zama ɗan takaran shugaban ƙasa...

Tsohon mataimakin shugaban kasa kuma wanda yayiwa jam'iyyar PDP takara Alhaji Atiku Abubakar shine mutumin  yafi kowa gogewa...

Sarkin Zazzau: Menene laifin karamci?

Tun bayan ziyarar tsohon Sarkin Kano Khalifa Muhammadu Sunusi II fadar Sarkin Zazzau Ambasada...

An ƙirayi gwamnati ta haramta shirin BBNaija bisa lalata tarbiyya

Kungiyar Tuntuba ta Matasan Arewa, AYCF, ta yi ƙira ga Gwamnatin Tarayya da ta haramta watsa shirye -shiryen...

A.A ZAURA: Maganar gina Film Village ƴan adawa sun samu wajan fakewa

Shariff Aminu Ahlan Bawani abin mamaki ba ne idan makiya da yan adawa sun yi chaaa akan shahararran dan...

Allah Sarki Najeriya:Gobe Toyota zai buɗe wurin ƙera motocinsa a Ghana

Kamfanin Toyota za ta fara ƙera motocinta a ƙasar Ghana, ƙasar da yawan masu amfani da motocin kamfanin...

Kar tsangwamar ƴan siyasa ta raunana manufar ka~ Saƙon wani Malami ga Rochas

Shehu Hassan Suleja Shugaban matasan Ɗarikar Tijjaniyya na jihar Neja, kuma Sakataren Zakirai na ƙaramar...

ZARGIN TA’ADDANCI Ga PANTAMI: Amurka ce ko Siyasa?

Daga Sunusi Mailafiya Jaridar 'Daily Independent' ta rubuta cewa America's Intelligency Service sun sanya sunan...

Ya kamata ƴan kasuwa su sauƙaƙawa al’umma saboda Azumin Ramadan

Daga Anas Saminu Ja'en Azumi a addinin Musulunci na nufin kauracewa cin abinci, shan ruwa,...

Gwamnonin Arewa sun fi na kudu aiki a zahirance~ Ɗawisu

Tsohon Kakakin Gwamnan jihar Kano da aka kora, Salihu Tanko Yakasai ya bayyana da yadda ya ga wasu jihohin Arewa ke samun...