Saturday, August 13, 2022

Buhari ya tafi bikin rantsar da Shugaban Gambia

Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya bar Najeriya zuwa ƙasar Gambiya domin halartar bikin rantsar da Shugaban ƙasar Adama Barrow a karo na...

Shaidar waɗanda ba musulmai ba ga Manzon Rahama

Daga Isma'il Karatu Abdullahi Mahatma Gandhi ya ce, "Na so in san halin mutumin da a yau shi ne...

Rashin Tsaro: Buhari ya buƙaci ƴan Najeriya da su yi wa gwamnatin sa adalci

Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya bayyana ƙwarin gwiwar cewa ƙasar nan za ta shawo kan matsalar rashin tsaro da ake fama da...

An ƙara mafi ƙarancin albashi a ƙasar Turkiyya zuwa N137,000

Gwamnatin ƙasar Turkiyya ta sanar da yi wa ma’aikatanta ƙarin albashi da kaso 50 cikin 100, a daidai...

Luguden wutan sojoji ya yi sanadin kubutar wasu da aka yi garkuwa da su...

Rundunar sojin sama ta Operation Gama Aiki, OPGA, ta yi nasarar fatattakar ‘yan bindiga da dama a ƙauyen...

Shuwagabanni na muhimmin taro kan daidaita kalandar musulunci a Istanbul

Masana kimiyya, da malaman addinin Musulunci sun hallara a birnin Istanbul na ƙasar Turkiyya a ranar Lahadi don...

Za a dawo da hukuncin yanke hannu a Afghanistan

Kungiyar Taliban, ta bayyana cewa, za’a dawo da zartas da yanke hukuncin yanke hannu, da na kisa ga...

Ƙasar Chadi: An gano da haɗin bakin wasu ƙasashen duniya aka kashe Idriss Deby

Ministan kula da harakokin tsaron ƙasar Chadi ya ce an samu 'gazawa' a sha’anin tsaron ƙasar tare da...

Gwmnatin Tarayya ta sake bullo da wani shiri da za ta ɗauki dubban matasa...

Fadar shugaban ƙasa ta sanar da sanarwar fara shirye-shiryen ƙaddamar da wani shiri da za ta ɗauki matasa...

Kotu ta aurar da wasu mata da mahaifinsu ya ƙi aurar da su a...

Wata babbar kotun Shariar musulunci a ƙaramar hukumar Haɗejia ta jihar Jigawa ta aurar da wasu ƴan mata...