Saturday, November 27, 2021

Gwamnonin jihohi za su goyi bayan cire tallafin man fetur baki ɗaya – El-Rufai

Gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, ya ce gwamnatocin jihohi a shirye suke su marawa gwamnatin tarayya baya wajen ganin an kawar da...

CBN ya tabbatar da ƙwato N19.3bn kuɗaɗen albashi da gwamnatin Yahaya Bello ta boye

Babban Bankin Najeriya, CBN, ya ce ya karbi Naira Biliyan N19, 333,333,333.36 da EFCC ta ƙwato daga asusun kuɗin albashin jihar Kogi...

“A gaban ido na ƙanina Sani ya rasu babu abin na iya yi”- Ɗangote

Shugaban Rukunin Kamfanonin Dangote, Alhaji Aliko Dangote ya baiyana yadda ƙaninsa, Sani Dangote ya rasu a gaban idanun...

Zulum ya jajantawa iyalan Janar Zirkushu da ƴan Boko Haram suka kashe, ya basu...

Gwamnan jihar Borno Farfesa Babagana Umara Zulum ziyarci iyalan marigayi Birgediya Janar Dzarma Zirkushu domin yi musu ta'aziyya. Gwamnan...

Gwara ka ɗauko Kwantena daga China zuwa Lagos a kan daga Lagos zuwa Kano

Alhaji Abdussamad Rabiu, shugaba rukunin kamfanonin BUA, ya ce ya fi arha a ɗauko kwantena daga China zuwa...

Kotu ta tura wani lauya gidan yari bisa cin zarafin kwamishina a Kano kan...

Wata Kotun Majistare da ke Kano da ke zamanta a Gidan Murtala ƙarƙashin jagorancin Mai Shari'a Hauwa Minjibir, a ranar Talata ta...

Gwamnatin Tarayya za ta saya wa Kwastan motoci 46 akan biliyan N1.6bn

Majalisar zartaswa ta Tarayya (FEC) ta amince da siya wa hukumar yaƙi da fasa ƙauri ta ƙasa wato...

“Babu wanda ya isa ya hana mu gudanar da zaben jihar Anambra ranar Asabar”-...

Shugaban hukumar zabe (INEC) Farfesa Mahmud Yakubu ya bai wa al'ummar jihar Anambra tabbacin cewa ba bu abinda zai hana zaben gwamna...

‘Nagartarka kaɗai ba za ta ceto ƙasar nan daga halin da take ciki ba’-...

Tsohon Ministan Matasa da Sasanni, Solomon Dalung, ya ce tsohon ubangidansa, shugaban ƙasa Muhammadu Buhari na fama da matsalar bacin suna saboda...

Gwamnatin Tarayya ta umarci NNPC ya biya kuɗin aikin hanyar Gadar Zaima-Zuru-Gamji a jihar...

Majalisar Zartarwa ta Tarayya (FEC) ta bai wa Kamfanin man fetur na Najeriya ( NNPC ) izinin kashe...