Saturday, August 13, 2022

MATSALAR TSARO: Yadda aka gudanar da Sallar Al-Qunut a Zaria

Mazauna birnin Zaria na jihar Kaduna sun gudanar da Sallar Al-Qunut domin neman mafita gurin Allah daga matsalar hare-haren ƴan bindiga da...

Hotunan auren tsohon Kakakin majalisar wakilai da ƴar Gwamnan jihar Kebbi

An fara shagulgulan bikin auren Barista Aisha Sa'idu Shinkafi, ƴar Gwamnan jihar Kebbi da ta tashi a gabansa da angonta, tsohon Kakakin...

Buhari ya karbi baƙwancin tsohon mataimakin shugaban ƙasa

A yau Talata bayan ya dawo Abuja daga hutun mako daya da ya tafi Daura, shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya karbi baƙwancin...

Yadda Iyayen ɗaliban Kankara suka ji da yaransu suka dawo gabansu

yayen ɗaliban Kankara a lokacin da yaransu suka dawo garesu. Wasu sun yi Sujjada suka godewa Allah wasu kuma sun yi kukan...

Yadda manyan titunan birnin Kano suka kasance a cikin dare

Bayan saukan ruwan sama kaman da bakin kwarya a cikin birnin Kano, manyan titunan birnin da suka hada da Court Road da...