Thursday, October 28, 2021

Wa ya ɗirkawa ƙannen sa uku mata ciki

An samu wani matashi ɗan shekaru 24 da ya yi wa ƙannensa mata su uku ciki a jihar Legas.

Ƙaunar da nake yi wa Annabi Muhammadu ce ta sa na rera waƙar yabonsa-...

Fitacciyar jarumar fina -finai a cikin shirin DadinKowa na gidan talabijin na Arewa24, Sarah Aloysius, ta ce matuƙar...

Ƴan sanda sun cafke wani da ake zargi da kisan kai saboda wata karuwa

Jami'an 'yan sandan jihar Ogun sun kama wani mutum mai suna Bisi Omoniyi dan shekara 25 da laifin...

Ana zargin ƴar aiki da sace sarƙoƙin gwal da darajar su ta kai miliyan...

‘Yan sanda a ranar Juma’a a Kaduna sun gurfanar da wata ƴar aiki mai suna Aisha Abdullahi ‘yar...

Ɗan shekara 71 ya mutu yayin da yake zina da karuwa a Ogun

Ajibola Olufemi Adeniyi, dattijo mai shekaru 71, da aka ruwaito a ranar Litinin, ya mutu a lokacin da...

Ummi Sudasa, uwar marayun jihar Adamawa ta rasu

Rahotanni da ke shigo wa Hausa Daily Times daga birnin Yola, fadar jihar Adamawa sun tabbatar da rasuwar...

Yadda wasu ƙauyawa suka kashe wata shirgegiyar Mesa a wani ƙauyen Taraba

Mazauna wani ƙauye sun kashe wata shirgegiyar macijiya (Mesa) a karamar hukumar Zing dake jihar Taraba. Ƙauyawan sun kashe...

Wani wa ya kashe ƙaninsa uwa ɗaya uba ɗaya a jihar Kwara

Rundunar tsaro ta Sibil Depens (NSCDC) reshen jihar Kwara, ta damƙe wani matashi mai suna Ismail Saliu, ɗan...

Dalleliyar motar alfarma ta Sarkin Kano da darajarta ta haura N200m

Sarkin Kano Aminu Ado Bayero ya gwangwaje da dalleliyar mota ta alfarma ta gani a faɗa. Majiyoyi daga Fadar...

Rundinar sojoji ta yi Allah-wadai da yadda wata soja ta wulaƙanta wata matashiya ƴar...

Hedikwatar rundinar Soji ta yi Allah wadai bisa wani abin kunya da ta ƙira da "rashin sanin aiki"...