Thursday, October 28, 2021

SIA: Za a yi ma wani Sanata aikin ƙafa

Sanata Ishaku Cliff Abbo, ɗan majalisar dattawa mai wakiltar Adamawa ta Arewa ya bayyana cewa za a yi masa aikin ƙafa.

RIGAKAFI: Abinda za a yi ma wanda maciji ya sare shi kafin a samu...

Waɗannan sune abubuwan da za a yi a duk lokacin da tsautsayi ya gifta maciji ya sari wani a inda akwai tazara...

Namijin Goro da amfanin sa ga lafiyar Ɗan’Adam

YANA KASHE DAFIN MACIJI:Namijin goro ya na kashe dafin cizon maciji, idan maciji ya ciji mutum to a...

Jaruma Maryam Yahaya ta magantu akan rashin lafiya dake damunta

Jarumar masana'antar fina-finan Hausa ta Kannywood Maryam Yahaya ta ƙaryata jita-jita dake yawon kan rashin lafiyar da ya...

LifeBank da Oxygenhub sun samar da masarrafar Isar numfashi (Oxygen) a jihar Nasarawa

Kamfanin nan dake samar da Iskar numfashi wa asibitoci wato LifeBank ya kafa wata katafariyar masarrafar isar numfashi...

LifeBank da Oxygenhub sun samar da masarrafar iskar numfashi (Oxygen) a jihar Nasarawa

Kamfanin nan dake samar da Iskar numfashi wa asibitoci wato LifeBank ya kafa wata katafariyar masarrafar isar numfashi...

Gwamnan Neja ya yi alƙawarin cigaba da baiwa walwalar Likitoci kulawa

Gwamnan jihar Neja, Abubakar Sani Bello ya ce gwamnatinsa za ta ci gaba da inganta jin daɗin Likitoci...

TSAFTAR MATA: Matar Gwamnan Zamfara ta faɗaɗa shirinta zuwa matar Karkara

Uwargidan gwamnan jihar Zamfara, Hajiya A'isha Bello Muhammad (Matawallen Maradun) MON ta kara himma kan wayar da kan...

GBV: An horar da ma’aikatan lafiya a jihar Zamfara

A ƙoƙarinta na yaƙi da cin zaragin mata da yara ƙanana tare da samar da mafita ga waɗanda aka ci zarafi, uwargidan...

Ma’aikatan lafiya a Zamfara sun samu horo na musamman

   Matar gwamnan jihar Zamfara Hajiya Aisha Muhammad Bello Matawalle tare haɗin gwiwar ƙungiyar ƙwararrun Likitoci (MSF) sun shirya taron horar da ma’aikatan...