Thursday, October 28, 2021

Gwamnatin Tarayya ta sanar da lokacin fara biyan Malaman makaranta sabon albashi

Ƙaramin Ministan Ilimi, Chukwuemeka Nwajiuba, ya ce malaman Najeriya za su fara jin daɗi da sabon tsarin albashin da Shugaba Muhammadu Buhari...

Gwamnatin Neja za ta dawo da ɗalibanta da ke karatu a Jami’ar Jos

Gwamnatin jihar Neja ta fitar da sanarwar dawo da ɗaliban jihar ta da ke karatu a jami’ar gwamnatin...

IBBUL: ‘Ba mu gina jami’ar jihar Neja don kasuwanci ba’- Jam’iyyar PDP

Jam’iyyar PDP reshen jihar Neja ta yi ƙira ga mahukuntan jami’ar Ibrahim Badamasi Babangida da ke Lapai a...

Gwamnatin Kaduna ta sanar da dalilan ɗage ranar komawa makaranta

Gwamnatin jihar Kaduna ta ce ayyukan jami'an tsaro da suka haɗa da sojoji da ƴan sanda ne suka hana su sake buɗe...

IBBUL: Iyaye da ɗalibai sun shiga wani hali kan ƙarin kuɗin karatu a jami’ar...

Ɗalibai da iyaye sun shiga wani hali a jihar Neja a yayin da suka samu sanarwar jami’ar Ibrahim Badamasi Babangida ta jihar...

IBBUL: Iyaye da ɗalibai sun shiga wani hali kan ƙarin kuɗin karatu a jami’ar...

Ɗalibai da iyaye sun shiga wani hali a jihar Neja a yayin da suka samu sanarwar jami'ar Ibrahim...

Ilimi zai ci gaba da samun fifiko a gwamnatina~ Buhari

Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari ranar Alhamis a Daura, jihar Katsina, yace Inganta harkan Ilmi zai cigaba da samun...

Buhari zai gina sabbin jami’o’i 5

Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya amince da kafa wasu sabbin jami'o'in kimiyyar lafiya da fasaha guda 5 da domin ganin an kawo...

ASUU na barazanar komawa yajin aiki kan rashin cika alƙawari

Kungiyar Malaman Jami'o'i, (ASUU), ta yi barazanar sake tsunduma yajin aiki a kan abin da ta ƙira 'kin'...

Gwamnatin Kwara ta amince ta bi ɗaliban K-Poly bashin kuɗin makaranta

Ɗaliban kwalejin kimiyya da fasaha ta jihar Kwara wato "Kwara State Polytechnic" za su rubuta jarabawa ba tare...