Saturday, August 13, 2022

Za a horar da matasa masu amfani da zaurukan sada zumunta fiye da 200...

Daga Abba Abubakar Yakubu A wani ɓangare na bukin cika shekaru biyu da kafuwar ƙungiyar haɗin kan matasan Arewa...

Matasa ne za su iya sauya lamura da kyau a Najeriya- Gwamna Kayode Fayomi

Gwamnan jihar Ekiti Kayode Fayemi ya ce ya yi imani cewa matasan Najeriya za su taka rawa wajen sauya al’amuran ƙasar.

Matashi ya ƙirƙiri na’urar watsa labarai mai mita 107.1 FM a Zamfara

Wani fasihin matashi a jihar Zamfara ya ƙirƙiri na'urar watsa labarai (Transmitter) tare da sanya wa gidan Radion suna Fasaha Radio kan...

Mutum 2100 ne suka amfana da tallafin kuɗaɗe a mazabar ɗan majalisar Gusau da...

Daga Zayyanu Abubakar Galadima Ɗan Majalisa Mai Wakiltar Gusau da Tsafe a Majalisar Tarayya Hon. Kabiru Amadu ya tallafawa...

DHA Specialist Hospital ya shirya gasar cin ƙofin ƙwallon ƙafa

Daga Ismat Suleja Wasanin motsa jiki na ɗaya daga abubuwa da ke kawo haɗin kai,...

YPF ta ziyarci mataimakin shugaban ƙasa da kakakin majalisar wakilai kan damuwar matasa

A ci gaba da tattaunawa da take yi da masu ruwa da tsaki wurin samar da mafita tare...