Saturday, November 27, 2021

Ba ‘yan Boko Haram bane suka kashe Laftanar Baba Kaka, Abokin aikinsa ne ya...

An gano cewa ba 'yan Boko Haram bane suka kashe Laftanar Babakaka Shehu Ngorgi na Bataliya ta 202,...

DA DUMI DUMINSA: Jirage biyu sun yi hatsari a Lagos

Wasu jirage biyu mallakin kasashen waje sun yi hadari a babbar tashar sauka da tashin jiragen sama na...

YANZU YANZU: Ƴan Boko Haram sun afkawa Gwamna Zulum na jihar Borno

Mayakan Boko Haram sun kai hari kan ayarin Gwamnan jihar Borno Farfesa Babagana Umara Zulum, a garin Baga. Duk...

Mai Rusau ya rushe wata makaranta bisa samu mai ita da laifin fyaɗe

Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir Ahmad El-Rufa'i, ya rushe makarantar Liberation Collage dake cikin...

Gwamnatin tarayya ta cimma matsaya game da bude makarantu

Ma'aikatar Ilimi ta tarayya ta sanar da ranar ranar 4 ga watan Agusata a maysayin ranar da za bude makarantu a fadin...

YANZU YANZU: Buhari ya naɗa sabuwar shugabar hukumar NDDC

Shugaba Muhammadu Buhari ya nada sabuwar shugabar hukumar NDDC bayan ya sauke tsohon shugaban hukumar ta raya yankin Neja Dalta Kemebradikumo Pondei...

YANZU YANZU: Aa sanar da ranar bude tashar jirgin kasa na Abuja-Kaduna

Ministan Sufuri na kasa R. Hon. Rotimi Amaechi ya sanar da ranar da za a dawo da jigilar fasinjoji a tashar jirgin...

Tsohon Kakakin majalisar tarayya ya koma APC daga PDP

Tsohon Kakin Majalisar Wakilan Tarayya a majalisa ta Takwas (8th Assembly) R. Hon. Yakubu Dogara ya koma jam'iyar APC.

YANZU-YANZU: An hana shagulgulan Sallah a Jihar Neja

Gwamnan jihar Neja, Alhaji Abubakar Sadiq Sani Bello ya ba da umarnin soke dukkan shagulgula Sallah da za...

YANZU YANZU: Buhari ya sauƙa a Mali

Yanzu jirgin Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya sauka a babban filin sauka da tashin jiragen sama na kasa da kasa dake Bamako,...