Saturday, November 27, 2021

An kama dan sanda na yin lalata da mai cutar Korona a asibitinsu

An kama wani matashin jami'in dan sanda mai suna Emanuel Ng'etich na yin zina da wata mara lafiyar...

Wani tsohon dan majalisar tarayya ya mutu kwana biyu da mutuwar babban ɗansa

Yanzu muke labarin rasuwar tsohon dan majalisar wakilai na tarayya da ya wakilci mazabar Zuru, Fakai, Sakaba da Danko Wasagu na jihar...

YANZU YANZU: An saki Ibrahim Magu

Fadar shugaban kasa ta yi umarni da a saki dakataccen shugaban hukumar EFCC Ibrahim Magu bayan shafe kwanaki kusan 10 a hannun...

YANZU YANZU: Shugaban hukumar NDDC ya suma a gaban kwamitin bincike

Shugaban hukunar raya yankin Neja Dalta wato NDDC, Mista Daniel Pondei ya suma a gaban kwamitin majalisar tarayya dake bincike kan yadda...

YANZU YANZU: An dakatar da wasu manyan jami’ai 12 a hukumar EFCC

Kimanin daraktoci 12 da manyan ma’aikatan hukumar yaki da masu yiwa tattalin arzikin kasa ta'annati (EFCC) ne aka...

YANZU-YANZU: Kalli abin da ya faru a Gombe

An samu hatsarin mota da mota tsakanin manyan motocin ɗiban kaya wato Tirela inda suka yi karo a daidai babban titin Mill...

DA DUMI DUMINSA: Wani Ministan Buhari ya kamu da Korona

Sakamakon gwaji ya nuna cewa Ministan Harkokin Wajen Najeriya Mista Geoffrey Onyeama ya...

YANZU-YANZU: Buhari ya fara jagorantar wani taro a fadar Aso Rock Villa

Shugaban kasa na jagorantar zaman majalisar zartaswa ta gwamnatin tarayya tare da Ministici da sauran mukarraban gwamnatinsa amma a ta yanar gizo...

Masu garkuwa sun kashe ɗaliba, sun yi garkuwa da kawunta

Innan lillahi wa innan ilaihi raji'un Sunanta Sa'adatu Usman, dalibar shekarar karshe wato 400L a tsangayar kimiyyar na'ura mai...

DA DUMI-DUMINSA: Majalisar dattawa na ganawar sirri kan bijirewa umarninta da Buhari yayi

'Yan majalisar dattawa sun kori 'yan jaridu daga zauren majalisa inda suka fara tattaunawar siiri kan bijirewa umarnin su na dakatar da...