Thursday, October 28, 2021

Shugaba Buhari, Sarkin Musulmi, Sarkin Kano na daga cikin musulmai 500 masu faɗa a...

Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari shi ne mutum na 16 cikin jerin sunayen musulmai 500 da ke da fada...

Da Ɗumi-Ɗumi: Sojoji sun hallaka sabon shugaban mayaƙan ISWAP, Malam Baƙo

Mai bai wa shugaban ƙasa shawara kan harkokin tsaro Manjo Janar Babagana Mongonu (mai ritaya) ya sanar da mutuwar Malam Bako, wanda...

Ƴan bindiga sun dasa bama-bamai a hanyar jirgin ƙasa Abuja-Kaduna

Hukumar kula da sufurin jiragen ƙasa, NRC, a ranar Alhamis ta tabbatar da fashewar wani abin fashewa ga...

An kama wasu masu kai wa ƴan bindiga man-fetur daga Kano zuwa Katsina

Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta cafke wasu mutane biyu da ake zargi da samar da man fetur...

Najeriya za ta yi babban baƙo daga ƙasar Turkiyya

Shugaban ƙasar Turkiyya Recep Teyyip Edogan zai kawo ziyarar aiki Najeriya a ranar Laraba. Cikin wata sanarwa da Kakakin...

Sojoji sun hallaka ƴan bindiga a wasu luguden wuta a Kaduna

Gwamnatin jihar Kaduna ta ce sojoji sun hallaka fiye da 'yan bindiga 50 a wani harin sama da ƙasa da suka kai...

Ƴan bindiga sun kashe mutum 49 a wani hari a jihar Sokoto

Rahotanni daga jihar Sokoto sun ce ƴan bindiga sun kashe aƙalla mutum 49 a wata kasuwa a garin Goronyo na jihar.

Da Ɗumi-Ɗumi: Sarkin Bungudu ya kubuta daga hannun ƴan bindiga

Masarautar Bungudu da ke jihar Zamfara ta tabbatar da labarin kubutar Sarkin Fulanin Bungudu Alhaji Hassan Attahiru wanda aka sace a hanyar...

Gwamnatin Tarayya ta ayyana Talata ranar hutun Maulidi

Gwamnatin Tarayya ta ayyana Talata 19 ga Oktoba, 2021 a matsayin ranar hutun murnar bikin Mawlidi na wannan...

Ganduje ya kori Mu’azu Magaji daga sabon muƙaminsa bisa rashin iya aiki da biyayya

Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, ya kori Mu'azu Magaji a matsayin shugaban Kwamitin aikin shimfiɗa Bututun Isar...