Saturday, November 27, 2021

NCC: Yadda za ku samu lambarku ta NIN a wayoyinku

Shin ko kun san da cewa Ministan ma'aikatar Sadarwa Dr. Isah Ali Ibrahim Pantami ya umarci hukumar NCC mai kula da kafanonin sadarwa...

FADAKARWA: Yadda ake rigakafin saran Maciji

Waɗannan sune abubuwan da za a yi a duk lokacin da tsautsayi ya gifta maciji ya sari wani a inda akwai tazara kafin a...

Wayoyin da za su daina WhatsApp daga watan gobe

Shahararriyar manhajar sada zumuntan nan mallakar mai Kamfanin Facebook, wato Whatsapp ba za ta ƙara yin aiki a...

Bincike: Yadda aka kashe Captain Abdulkareem Bala Na’Allah a Kaduna

Gwamnatin Jihar Kaduna ta ce an yi wa Kyaftin Abdulkarim, ɗan Sanata Bala Ibn Na’Allah, kisan gilla ne...

Dalilan da ke iya sa ba za ka/ki samu rancen kuɗin NYIF ko Covid-19...

Shu'aibu Kabir Gaya Al'umma da dama na fuskantar tsaiko wurin samun kuɗaɗen da suka nemi rance daga bankin NIRSAL/CBN...

BINCIKE: Amfanin cin Namijin Goro ga lafiyar Ɗan’Adam

Binciken masana a cibiyar binciken magunguna ta ƙasa da ke Yaba, Lagos dangane da amfanin da cin namijin goro ke yi a jiki ya...

WAIWAYE: Yadda kamawar jinjirin watan DhuI-Hijja zai kasance

Daga Adamu Ya'u Ɗan America Biyo bayan labarin rashin ganin jinjirin watan Dhul Hijja...

Aikin Wutar Mabmbila: Gaskiyar Saleh Mamman ne gwamnatin Buhari bata fara yin komai ba

Wani bincike da BBC Hausa ta gudanar ya bankado cewa ba a yi komai ba a wurin da...

Abin da ya sa dandaƙa bai dace da hukuncin fyaɗe ba~ Dr. Dukawa

Dakta Sa'idu Ahmad Dukawa, Malami a tsangayar kimiyyar Siayasa, a jami'ar Bayero (BUK) dake jihar Kano, ya bayyana cewa yi wa masu...

Namijin Goro da amfaninsa ga lafiyar Ɗan-Adam…

Daga: Nura Ibrahim Khalil, Zaria (1) YANA KASHE DAFIN MACIJI:Namijin goro yana kashe dafin cizon...