Saturday, August 13, 2022

Cikakken bayanin yadda hukumar NDLEA ta kafa wa Abba Kyari tarko

Daga Malam Abdul Tonga Hukumar yaƙi da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta ƙasa ta bayyana yadda ta damƙe...

Yadda za ku hana ganin bidiyo ko hotunan batsa a google ɗin wayarku

Daga Abdullahi Muhammad Maiyama Sanin kowane cewa shafukan batsa sun ɗauki ɗamarar ƙaruwa duniyar gizo, musamman a shafin...

Wayoyin da za su daina WhatsApp daga watan gobe

Shahararriyar manhajar sada zumuntan nan mallakar mai Kamfanin Facebook, wato Whatsapp ba za ta ƙara yin aiki a...

Ana zargin wasu makusantan Buhari da yin wadaƙa da kuɗaɗen mai

Premium Times Hausa Fannin harkokin haƙo ɗanyen man fetur a Najeriya na neman faɗawa hannun wasu...

Aikin Wutar Mabmbila: Gaskiyar Saleh Mamman ne gwamnatin Buhari bata fara yin komai ba

Wani bincike da BBC Hausa ta gudanar ya bankado cewa ba a yi komai ba a wurin da...

Bincike: Yadda aka kashe Captain Abdulkareem Bala Na’Allah a Kaduna

Gwamnatin Jihar Kaduna ta ce an yi wa Kyaftin Abdulkarim, ɗan Sanata Bala Ibn Na’Allah, kisan gilla ne...

Bincike: Wayoyin alfarma da aka raba a bikin Yusuf da Zahra, wa ya ɗauki...

A yayin da ake kammala shagulgulan bikin auren Yusuf Buhari da Zahra Bayero a daren jiya Lahadi, wayewar...

Yadda za ka tsayar da motar ka idan tayarta ta fashe kana tafiya

Shwarwari shida (6) daga Hausa Daily Times ga masu mota ta yadda za su iya tsar da mitarsu a lokacin da suke...

WAIWAYE: Yadda kamawar jinjirin watan DhuI-Hijja zai kasance

Daga Adamu Ya'u Ɗan America Biyo bayan labarin rashin ganin jinjirin watan Dhul Hijja...

An gano abubuwan da ke yawan haddasa hatsari a kogin Yauri

Matasa a Yauri na jihar Kebbi sun koka bisa yadda ake ci gaba da samun ƙaruwan hatsarin jirgin...