Saturday, November 27, 2021

Ganduje zai hukunta Abduljabbar daidai da yadda doka ta tanadar

Gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje ya ce gwamnatinsa za ta bibiyi batun Sheikh Abduljabbar Kabara “har zuwa ƙarshensa.”

Atiku Abubakar na taya al’ummar Najeriya murnar shiga watan Maulidi

Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa Alhaji Atiku Abubakar (Wazirin Adamawa, ya taya al'ummar musulmin Najeriya murnar shiga sabon watan...