Saturday, November 27, 2021

Ganduje zai hukunta Abduljabbar daidai da yadda doka ta tanadar

Gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje ya ce gwamnatinsa za ta bibiyi batun Sheikh Abduljabbar Kabara “har zuwa ƙarshensa.”

Ku canza halayen ku don gyaruwar Najeriya ~Inji Mataimakin Gwamnan Kebbi.

Mataimakin Gwamnan jihar Kebbi, Alhaji Dakta Sama'ila Yombe Dabai ya yi ƙira ga al'umma da su canza halayyan su domin gyaruwar ƙasa...

JIBWIS ta umarci Limamai da Malamai su sanya ƙasa cikin adu’a

Daga Ahmad Muhammad Bindawa Shugaban JIBWIS Sheikh Abdullahi Bala Lau, yayi...

Dalilin da ya sa aka raɗawa wannan masallaci sunan Yesu

An taba samun matsala ne tsakanin musulmai da kristoci a akan fili wanda har rikicin ya kai su...

Gwamnatin Zamfara ta baiwa ƙungiyar IZALAH gudunmawar naira miliyan 100

Daga Ibrahim Baba Suleiman Gwamnan Zamfara Bello Matawallen Maradun, ya baiwa kungiyar JIBWIS gudunmawar Naira...

Majalisar koli ta JIBWIS ta ziyarci Bafarawa domin godiya ga kyautar makaranta

Daga Ibrahim Baba Suleiman Majlisar koli ta kungiyar JIBWIS, tare da wasu wakilan kwamitoci a...