Saturday, August 13, 2022

Da Ɗumi-Ɗumi: An ga jinjirin watan Ramadan a Najeriya- Sarkin Musulmi

Daga Aminu Alhussaini Amanawa, Sokoto Mai Alfarma sarkin musulmi Alhaji Muhammad Sa'ad Abubakar ya Bada sanarwar ganin Sabon jinjirin...

Sunayen Malam Izalah da garuruwan da za su gudanar da Tafsirin Azumin Ramadan na...

1. Shaikh Dr. Abdullahi Bala Lau Alaramma Nasiru Salihu Gwandu Adamawa Jimeta 2. Sheikh Dr....

Wani mafarki da na taba yi ne ya sa na rungumi Ɗariƙar Shehu Tijjani-...

Daga Shehu Hassan Suleja Babban Malamin addinin Islama kuma baban limamin masallacin Sunusi Ɗantata da ke Abuja, Sheikh Muhammad...

Ƙungiyar JIBWIS ta ja kunnen Sheikh Jalo Jalingo kan hadisin iyayen Annabi

Ƙungiyar Jama'atu Izalatul Bid'ah Wa Iƙamatul Sunnah ta gargaɗi Sheikh Dakta Jalo Jalingo tare da dakatar da shi daga wani karatu da...

Ƙungiyar Izalah ta yi umarnin fara Al-Ƙunutu a masallatai

Kungiyar 'Jama'atul Izalatul Bidi'a Wa Ikamatu-Sunnah' (JIBWIS) ta yi umarni da a fara Al-ƙunutu a dukkan masallatan Ahlussunnah da ke faɗin ƙasar...

Atiku Abubakar na taya al’ummar Najeriya murnar shiga watan Maulidi

Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa Alhaji Atiku Abubakar (Wazirin Adamawa, ya taya al'ummar musulmin Najeriya murnar shiga sabon watan...

Buhari ya gana da Sheikh Ɗahiru Bauchi a Abuja

Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya gana da Sheikh Ɗahiru Usman Bauchi, a fadar gwamnati ta Aso Rock Villa a jiya Laraba.

Ganduje zai hukunta Abduljabbar daidai da yadda doka ta tanadar

Gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje ya ce gwamnatinsa za ta bibiyi batun Sheikh Abduljabbar Kabara “har zuwa ƙarshensa.”

Ku canza halayen ku don gyaruwar Najeriya ~Inji Mataimakin Gwamnan Kebbi.

Mataimakin Gwamnan jihar Kebbi, Alhaji Dakta Sama'ila Yombe Dabai ya yi ƙira ga al'umma da su canza halayyan su domin gyaruwar ƙasa...

JIBWIS ta umarci Limamai da Malamai su sanya ƙasa cikin adu’a

Daga Ahmad Muhammad Bindawa Shugaban JIBWIS Sheikh Abdullahi Bala Lau, yayi...