Friday, December 4, 2020
Gida Blog Shafi 3

DA ƊUMI-ƊUMI: Tsohuwar tauraruwar wasar Dambe ta duniya ta musulunta

Addinin musulunci ya ƙara samun karuwa da tsohuwar fitacciyar tauraruwar wasan dambe ta ƙasar Netherlans Lady Ruby. Tauraruwar ta karbi kalmar shahadar ne jiya Lahadi a wani babban masallacia ƙasar Netherlands kamar yadda Hausa Daily Times ta samu labari. Allah kenan mai shiryayr...

Da Ɗumi-Ɗumi: Gwamnan Neja ya warke daga cutar Korona

Sakamakon gwaji ya nuna Gwamnan jihar Neja Abubakar Sadiq Sani Bello ya warke daga cutar Korona (Covid19) da ta kama shi.

DA ƊUMI-ƊUMI: Masu garkuwa sun sake tare hanyar Kaduna-Abuja

Inna lillahi wa inna ilaihi raji'un Masu garkuwa da mutane sun sake tare hanyar Kaduna-Abuja daidai garin Katari da yammacin nan mintuna kaɗan da suka wuce kamar yadda wani ganau ya shaidawa Hausa Daily Times.

Ƙungiyar ƴan jaridun turanci a kafafen yanar gizo tayi sabbin shuwagabanni

Ƙungiyar ƴan jaridu a kafafen Intanet reshen jihar Kano, sun zaɓi Hisham Habib a matsayin sabon shugaban ƙungiyar. Kafin zaɓen na Hisham Habib, shi ne babban Editan jaridar News Tunnel da ke shafin Intanet. Da ya ke bayyana sunayen sababbin shugabannin da aka zaɓa jim kaɗan da kammala zaɓen, Abdullateef...

DA DUMI-ƊUMI: Wani Gwamnan ya sauya sheƙa

Jam'iyar APC ta ƙasa ta sanar da reshenta na jihar Ebonyi cewa gwamnan jihar David Umahi ya sauya sheƙa daga jam'iyar PDP zuwa APC. Sauya sheƙar gwamnan na zuwa ne ƙasa da awanni 24 da ya gana da shugabancin jam'iyar PDP a Abuja wanda majiya mai tushe ta shaidawa majiyar...

DA ƊUMI-ƊUMI: An yi garkuwa da ɗan tsohon Sarkin Kano Sunusi Lamiɗo Sunusi

Wasu da ake zargin masu garkuwa da mutane ne sun sace wani Aminu Musa Abdullahi, ɗan wa ga tsohon Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II. An sace Abdullahi, wanda aka fi sani da Yaya Baba yayin da yake kan hanyarsa ta zuwa Kano kan babbar hanyar Abuja zuwa Kaduna a makon...

LABARI DA DUMI DUMI: Naziru Sarkin Waƙa ya shaƙi iskar ƴanci

Sarkin Waƙa Naziru Ahmad ya samu fitowa daga gidan yari bayan an bada belinsa, inda ya kwashe kwanaki biyu a gidan yarin Darmanawa dake birnin Kano. Hausa Daily Times ta ruwaito a ranar Laraba hukumar tace fina-finai ta sake kama mawaƙin wanda kamun ya kaishi ga zuwa gidan yari.

ƘARIN BAYANI: Ko kun san laifin da Sarkin Waƙa Naziru yayi aka sake kamashi?

Hausa Daily TimesƊaya daga cikin masu bada umarni a masana'antar Kanywood kuma yayan Mawaki Naziru Ahmad wato Malam Aminu Saira ya tabbatarwa Hausa Daily Times da kama ƙaninsa Nazir Ahmad. Aminu ya bayyana hakan ne a wayar taraho, inda ya ce ba wani sabon laifi mawaƙin yayi ba, hukumar tace...

DA DUMI-ƊUMI: An yi garkuwa da Hakimi a jihar Sokoto

Masu garkuwa da mutane sun ƙara komawa ƙaramar hukumar Tangaza dake jihar Sokoto a daren jiya Litinin inda suka yi garkuwa da Hakimin ƙauyen Baidi, Alhaji Muhammadu Mai Kuɗi. Wani mazauni garin mai suna Abubakar Ishaq Baidi ya shaidawa Hausa Daily Times cewa masu garkuwan sun dira a garin da...

Bauchidecides ta yaba da matakin da gwamnan jihar ya ɗauka a bangaren tsaro

Shugaban ƙungiyar Bauchidecides Musa A. Usman ya jinjinawa gwamnan jihar Bauchi Sanata Bala Abdul-Ƙadir Muhammad, bisa shiryawa tare da ƙira taron zauren gari kan batun tsaro duba da yadda matsalar tsaro ke addabar yankin Arewa. Shugaban ƙungiyar dake kare muradun gwamna Bala Muhammad, ya bayyana jinjinar Bauchidecides ga gwamnan a...

Biyo mu

0FansLike
0FollowersFollow
217FollowersFollow
0SubscribersSubscribe