Friday, December 4, 2020
Gida Blog Shafi 23

Buhari ya bada umarnin binciken gaggawa a hukumar NDDC

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bada umurnin gudanar da bincike tsakanin masu tsaro da kuma binciken hukumar tare da tabbatar ma majalisar kasa cewa wannan gwamnati tana iya kokarin ta wurin samar da nutsuwa, gaskiya da kuma adalci wurin gudanarwa na babban bangaren kudade an sadaukar da kai domun...

YANZU YANZU Sufeto Janar na ƴan sanda da wasu shuwagabannin tsaron sun sauka a Zamfara

Yanzu jirgin rundinar 'yan sandan Najeriya ya sauka a birnin Gusau fadar jihar Zanfara da tawagar Sufeto Janar na rundinar Ibrahim Adamu da na shugaban hukumar DSS Magaji Bichi. Sun ziyarci jihar ne a ziyarar ran gadi da suka kai domin duba lamarin tsaro a jihar. Ko a kwanakin baya ma...

Wani tsohon dan majalisar tarayya ya mutu kwana biyu da mutuwar babban ɗansa

Yanzu muke labarin rasuwar tsohon dan majalisar wakilai na tarayya da ya wakilci mazabar Zuru, Fakai, Sakaba da Danko Wasagu na jihar Kebbi, Hon. Abdullahi Dan Alkali (Durumbun Zuru). Late Squadron Leader Bashir Abdullahi Dan Alkali Mutuwarsa ta zo kwana biyu da ya rasa babban dansa na biyu, Bashar Abdullahi...

Yadda manyan titunan birnin Kano suka kasance a cikin dare

Bayan saukan ruwan sama kaman da bakin kwarya a cikin birnin Kano, manyan titunan birnin da suka hada da Court Road da Zoo Road sun cika makin da ruwa a daren Laraba. Hakkin Mallaka: Blue Lens Photography. Blue Lens

ZAINAB GIMBA: Babu wanda ya yi abinda kika yi a cikin mu~ Kakakin Majalisar wakilai

Daga Anas Saminu Ja'en A zaman majalisar wakikai na yau Laraba, kakakin majalisar wakilan Najeriya Rt. Hon. Femi Gbajabiamila ya yabawa Hon Zainab Gimba bisa irin ƙoƙarin da ta yi na tarawa kaya a yankunan da take wakilta, Kuma ya ƙara da cewar ba bu wani...

YANZU YANZU: An saki Ibrahim Magu

Fadar shugaban kasa ta yi umarni da a saki dakataccen shugaban hukumar EFCC Ibrahim Magu bayan shafe kwanaki kusan 10 a hannun hukumar DSS. A ranar Litinin 6 ga watan Mayu ne jami'an hukumar 'yqn sandan farin kaya suka kama shi tare da rike shi har zuwa yau bisa zarginsa da mallakan wasu kadarori...

Shugaban kungiyar kwadagon Najeriya a jihar Taraba ya mutu

Yanzu muke samun labarin rasuwan Kwamared Peter Gambo, shugaban kwangiyar Kwadago na kasa reshen jihar Taraba. Duk da dai wasu majiyoyi sun ce ya mutu tun a ranar Talata da safe, amma a sanarwar da kungiyar NLC ta jihar Taraba ta fitar kuma Hausa Daily Timea ta samu ta bayyana...

DA DUMI-DUMINSA: Majalisar dattawa na ganawar sirri kan bijirewa umarninta da Buhari yayi

'Yan majalisar dattawa sun kori 'yan jaridu daga zauren majalisa inda suka fara tattaunawar siiri kan bijirewa umarnin su na dakatar da shirin diban ma'aikata dubu 774,000 da gwamntin tarayya za ta bisa wani abin da suka kira da rashin daidaita shirin daukan aikin bisa tsarin da ya dace. https://youtu.be/C9kuuPSvu1A Yadda Majalisar ta...

YANZU YANZU: An dakatar da wasu manyan jami’ai 12 a hukumar EFCC

Kimanin daraktoci 12 da manyan ma’aikatan hukumar yaki da masu yiwa tattalin arzikin kasa ta'annati (EFCC) ne aka dakatar da su ba tare da bata lokaci ba. Ofishin Ministan Shari'a, Abubakar Malami, SAN ne ya aikawa Shugaban Hukumar, DCP Mohammed Umar umarnin dakatar da jami'an hukumar a daren ranar Talata.

YANZU-YANZU: Buhari ya fara jagorantar wani taro a fadar Aso Rock Villa

Shugaban kasa na jagorantar zaman majalisar zartaswa ta gwamnatin tarayya tare da Ministici da sauran mukarraban gwamnatinsa amma a ta yanar gizo kamar yadda ya saba tun bayan bullar cutar Korona Virus. Saidai akwai wasu Ministoci da suke tare da shi a zauren taron majalisar dake cikin fadar Aso Rock Villa a babban...

Biyo mu

0FansLike
0FollowersFollow
217FollowersFollow
0SubscribersSubscribe