DA ƊUMI-ƊUMI: An yi jana’izar manoma 43 da Boko Haram ta yi musu yankar rago a Borno

Inna lillahi wa inna ilaihi raji’un

Jana’izar manoma 43 da ƴan Boko Haram suka yiwa yankan rago a ƙaramar hukumar Jere ta jihar Borno a safiyar yau Lahadi.

Inna lillahi wa inna ilaihi raji’un

Gwamnan jihar Borno Babagana Umara Zulum ya halarci Sallar jana’izar

Allah ya jiƙansu da rahamarsa. Ya karbi shahadar su.