DA ƊUMI-ƊUMI: ASUU ta janye yajin aiki

Ƙungiyar Malaman jami’o’i ta ASUU ta janye yajin aikin da ta shafe watanni takwas tanayi bayan cimma matsaya da gwamnatin tarayya.