DA ƊUMI-ƊUMI: Tsohuwar tauraruwar wasar Dambe ta duniya ta musulunta

Addinin musulunci ya ƙara samun karuwa da tsohuwar fitacciyar tauraruwar wasan dambe ta ƙasar Netherlans Lady Ruby.

Tauraruwar ta karbi kalmar shahadar ne jiya Lahadi a wani babban masallacia ƙasar Netherlands kamar yadda Hausa Daily Times ta samu labari.

Allah kenan mai shiryayr da wanda ya so a lokacin da ya so.

Da haka ne ake neman al’ummar musulmi da sanyata a cikin adu’a.