Da Ɗumi-Ɗumi: Gwamnan Neja ya warke daga cutar Korona

Sakamakon gwaji ya nuna Gwamnan jihar Neja Abubakar Sadiq Sani Bello ya warke daga cutar Korona (Covid19) da ta kama shi.