DA ƊUMI-ƊUMI: Masu garkuwa sun sake tare hanyar Kaduna-Abuja

Inna lillahi wa inna ilaihi raji’un

Masu garkuwa da mutane sun sake tare hanyar Kaduna-Abuja daidai garin Katari da yammacin nan mintuna kaɗan da suka wuce kamar yadda wani ganau ya shaidawa Hausa Daily Times.