Wednesday, July 28, 2021

Mun yi iya bakin ƙoƙarinmu, Inji Shugaba Buhari ga Gwamnonin APC

Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari a jiya a garin Daura, jihar Katsina ya gayawa gwamnonin APC da su ci gaba da jajircewa wajen...

Buhari ya yi kyautan shanu 2, N1m da buhun shinkafa 20 ga ƴan bautar...

Shugaban ƙasa Muhammad Buhari, a ranar Talata, a Daura ya ba da gudummawar naira miliyan ɗaya da shanu...

Gwamnan Neja ya taya musulmi murna, ya buƙace su da su kasnace masu kyautata...

Gwamnan jihar Neja kuma shugaban ƙungiyar gwamnonin jihohin Arewa ta Tsakiya (NCSGF), Abubakar Sani Bello ya taya al'ummar...

Kabir Tukura ya taya al’ummar musulmi murna, ya ce su tuna da ƙasa cikin...

Ɗan majalisar tarayya mai wakiltar mazabar Zuru, Fakai, Sakaba da Danko/Wasagu daga jihar Kebbi Hon. Kabir Ibrahim Tukura...

Babbar Sallah: Uwargidan Gwamnan Zamfara ta buƙaci addu’o’in neman zaman lafiya

Uwargidan Gwamnan Jihar Zamfara, Hajiya Aisha Bello Matawalle ta yi ƙira ga Musulmin jihar da su gudanar da...

Gwamnan jihar Kebbi ya yiwa mataimakinsa ta’aziyya

Mataimakin gwamnan jihar kebbi, Dr Sama'ila Yombe Dabai ya karbi baƙoncin Gwamnan jihar Abubakar Atiku Bagudu don yi...

Gwamnan Neja ya ƙaddamar da hanyoyin karkara masu tsawon Kilomita 43

Gwamna Abubakar Sani Bello na jihar Neja ya ƙaddamar da sabbin hanya masu tsawon kilomita 43 waɗanda suka...

Mataimakin Gwamnan Kebbi ya yiwa iyalan hadiminsa ta’aziyya a Sakkwato

Mataimakin Gwamnan jihar Kebbi Dr Sama'ila Yombe Dabai mni, ya kai gaisuwar ta'aziya ga iyalan marigayi Ibrahim Abubakar...

Dole mu yi amfani da ikon mulki domin kawo ƙarshen matsalar tsaro,- Buhari ga...

Shugaban kasa Muhammadu Buhari yace Gwamnatin sa a shirye take tayi amfani da duk abinda ya dace karkashin...

Ababen more rayuwa na da tasiri wajen bunƙasa tattalin arziƙi~ Gwamnan Neja

Gwamnan jihar Neja Abubakar Sani Bello ya bayyana cewa bunƙasa samar da ababen more rayuwa yana da muhimmanci...

Biyo mu

0FansLike
0FollowersFollow
217FollowersFollow
0SubscribersSubscribe