Friday, December 4, 2020

Shawarwari 6 da Gwamna Zulum ya baiwa Buhari idan yana so ya kawo ƙarshen...

Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum ya zayyano shawarwari guda 6 da yake so shugaban kasa Muhammadu...

DA ƊUMI-ƊUMI: An kashe mutum bakwai a wani harin ramukon gayya a Kaduna

Rahotanni da muke samu daga jihar Kaduna sun ce an kashe aƙalla mutane bakwai wasu sabbin hare-haren ɗaukar...

DA ƊUMI-ƊUMI: An yi jana’izar manoma 43 da Boko Haram ta yi musu yankar...

Inna lillahi wa inna ilaihi raji'un Jana'izar manoma 43 da ƴan Boko Haram suka yiwa yankan rago a ƙaramar...

DA ƊUMI-ƊUMI: An samu sauƙar ruwa a jihar Neja

Rahotanni da suke shigo mana daga ƙaramar hukumar Paikoro dake jihar Neja sun bayyana an samu sauƙar ruwan...

Labari Da Ɗumi Ɗumi: ASUU ta amince za ta janye yajin aiki

ASUU ta amince za ta janye yajin aikin da ta shafe watanni takwas tana yi bayan cimma matsaya...

Da Ɗumi Ɗumi: Majalisar dattawa ta aikewa Ministan Sadarwa Pantami sammaci

Majalisar dattawa (Senate) ta gayyaci Ministan Sadarwa Sheikh Isah Ali Ibrahim Pantami da ya bayyana a gabata domin...

DA ƊUMI-ƊUMI: Buhari zai buɗe Bodojin Najeriya

Gwamnatin Buhari ta bayyana yiwuwar sake buɗe kan iyakokin ƙasa wato Boda da aka rufe tun watan Agusta...

DA ƊUMI-ƊUMI: An sace shugaban jam’iyar APC na jihar Nassarawa

Ƴan bindiga sun yi awun gaba da shugaban jam'iyar APC reshen jihar Nassarawa Hon. Phillip Tetari Shekwo.

DA ƊUMI-ƊUMI: ASUU ta janye yajin aiki

Ƙungiyar Malaman jami'o'i ta ASUU ta janye yajin aikin da ta shafe watanni takwas tanayi bayan cimma matsaya...

DA ƊUMI-ƊUMI: Gwamnatin tarayya ta yi wa ASUU tayin N65bn domin ta janye yajin...

Gwamnatin tarayya ta yiwa ƙungiyar ASUU tayin naira biliyan N65bn a matsayin kuɗin alawus alawus ɗinsu tare da...

Biyo mu

0FansLike
0FollowersFollow
217FollowersFollow
0SubscribersSubscribe