Friday, December 4, 2020

NAMIJIN DUNIYA: Musa Rafin Kuka na son jaruma Rashida mai sa’a da aure

Wani matashin saurayi kuma raƙaƙƙen Ɗan Kwankwasiyya mai suna Musa Kabiru Rafin Kuka daga...

Wasu batagarin yara sun farfasa gilasan jirgin ƙasa a kan hanyar Kaduna zuwa Abuja

Yara sun yi wa jirgin ƙasan Abuja-Kaduna ruwan duwatsu a kan hanyarsa ta komawa tashar Kubuwa da Idu...

DA ƊUMI-ƊUMI: Majalisar Dokokin Kano ta rusa tsarin karba-karba tsakanin Sarakunan Kano

Rahotanni dake fitowa daga jihar Kano na nuna cewa majalisar dokokin jihar Kano ta...

BABBAR MAGANA: Sojoji mata sun koka kan rashin samari a jihar Kaduna

Dakarun Sojoji mata sun nuna damuwar su matuƙa kan rashin samun samari dake son zuwa wajensu zance a...

GARGAƊI: Ku daina tura ƴaranku karatu Kudancin Cyprus~ Gwamnatin tarayya

Gwamnatin tarayya ta gargadi iyaye da su daina tura 'ya'yansu karatu kudancin Cyprus bisa yadda ake kashe baƙaken fata ba gaira ba...

Ƙungiyar matasan Africa ta karrama shugaban matasan APC

Abdulrahman Ramadan Dabai Kungiyar hadin kan matasan Africa da aka fi sani da Pan African...

Idan Akwai Mai Abin Faɗa Ga Dama Na Buɗe Ƙofa – Ado Gwanja

Mawaƙi Ado Gwanja ya buɗe wani sabon shafi ga masu abin faɗa a kansa domin ya sheƙo wasu...

Matan Hausa Fim Cikakkun Karuwai Ne – Tanimu Akawu

~Ba Zan Iya Auren 'Yar Fim Ba Shahararren jarumin wasan Hausan nan Tanimu Akawu, yayi...

Yau jirgin Buhari zai lula kasar Mali domin sulhu da neman zaman lafiya

Shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranan Alhamis zai tashi zuwa birnin Bamako na kasar...

Za a gurfanar da wani Sanata a kotu bisa karya doka

Wani sanata a ƙasar Kenya ya nemi afuwa...

Biyo mu

0FansLike
0FollowersFollow
217FollowersFollow
0SubscribersSubscribe