6.7 C
London
Tuesday, February 18, 2025

Shawara kyauta ga magidanta maza da mata

Daga Shafin Malama Fatima Chikaire

Yanayin yadda kayan miya ya sauqo yanzu, ya na da kyau maza ku saya mata su shanya ya bushe sai a ajiye maganin ko ta kwana lokacin da kayan miya zai yi tsada ya gagari mutane da dama.

Ga masu son sana’arsa kuwa tunda yanzu ne lokacin da yake arha kuma ko an bar shi a danye ba zai zauna ba lalacewa zai yi, za ku iya saye ku busar ku ajiye zuwa lokacin da za a bukata.

Kwanton Tumatir N700 a kasuwar Kwadom ta jihar Gombe.

Masu son sana’ar sa a daskare ma za ku iya sayen ”Deep Freezers” sai ku yi ta tulawa in kun tashi sayarwa kwa sayar a daskare kilo kilo.

Wannan kwandon da ku ke gani Naira 700 a kasuwar Kwadom da ke jihar Gombe.

📸Yakubu M Kumo

Sabbin Labarai
Labarai Masu Alaka

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here