Wakilin RFI Hausa a gasar motsa jiki ta ‘Olympuc’ da ke gudana yanzu haka a birnin Paris na kasar Faransa Khamis Saleh kenan tare da dan tseren mita dari 4 haifaffen jihar Kaduna Samuel Ogazi, bayan ya yi nasarar kai wa ga wasan karshe a gasar a jiya Talata.

Wani fata kuke yi wa dan wasa Samuel Ogazi dama sauran ‘yan wasan Najeriya da ke cikin wannan gasa a Faransa?
📸 Khamis Saleh/RFI Hausa