Wannan shi ne Ibrahim Musa, matashin da ake zargi da kashe mahaifiyarsa a garin Rimin-Kebe ta jihar Kano.
Bayanai sun ce matashin ya aikata wannan ta’asa ne bisa takurama masa da ya ce mahaifiyar ta yi kan lallai sai ya daina shaye-shaye.
A yanzu dai ya shiga hannu rudunar ‘yan sandan Kano bayan ya tsere.