Dan takaran gwamnan Kano kuma mataimakin gwamnan jihar Dr. Nasiru Yusuf Gawuna ya ki amincewa da sakamakon zaben gwamnan jihar tare da ayyana dan takaran NNPP Abba Kabir Yusuf a matsayin wanda ya lashe zaben.
Dan takaran ya bayyana hakan ne a yayin taron manamea labarai da jam’iyyarsa ta kira a Kano a yau Talata.
Gawuna, wanda ya ce an gudanar da rashin adalci a wurare da dama da ya cancanci a ayyana zaben da bai kammalu ba.
Cikakken bayani na tafe….