Da Dumi-Dumi: Kotu ta bada belin Ado Doguwa
Kotu a Kano ta bada belin Shugaban Majalisar Wakilan Najeriya Hon. Alhassan Ado Doguwa.

Belin ya biyo bayan bukatar lauyansa wanda kotun ta amince a zamanta na yaj Litinin.
A makon jiya ne dai ‘yan sanda suka kama Doguwa bisa zarginsa da kisan wasu matasa a yayin zaben makon jiya.